Safe ya
投放时间: 2025-07-14 08:00:00
🦴🩺 MATSALAR CIWON GABBOBI, ARTHRITIS DA GOUT
DAGA: SALIHANNUR MEDICINE HEALTH 🏥
Lambar Tuntuɓa: 📞 +234 906 609 3666
Shin kana fama da ciwon ƙafafu, gwiwoyi, yatsu ko sauran gabban jiki?
Kana jin kumburi da zafi musamman da safe?
Gabban jikinka na ƙin motsi kamar sun makale?
To wannan saƙon na musamman ne a gare ka!
🧬 MENENE GOUT?
Gout ciwo ne da ke faruwa sakamakon tarin sinadarin Uric Acid a cikin jiki.
Wannan sinadari na canza ya koma lu’ulu’u wanda ke kwantawa a gabbai – musamman babban yatsan ƙafa.
Alamominsa sun haɗa da:
Kumburin ƙafa/yatsu 🦶
Zafi mai tsanani da kyar a iya tabawa 🔥
Gwiwa ko ƙugu na ƙin motsi 🧍♂️
Jin rauni ko nakasu a gabba
🛑 WANE NE YAFI FAMA DA GOUT?
Maza sama da shekaru 40 👴
Mutane masu kiba ⚖️
Masu shan giya ko cin nama da yawa 🍗🍖
Masu rashin motsa jiki 🛋️
🌿 MAGANIN HALITTA MAI SAUƘI DA TASIRI:
Ba sai ka dogara da kwayoyi ba! Ga wasu abubuwan halitta da ke saukaka zafi da kumburi:
✅ Sinadaran:
Citta (Ginger) 🌿
Kurkuma (Turmeric) 🧡
Abarba (Pineapple) 🍍
Cherries 🍒
👉
✨ AMFANIN WADANNAN SINADARAI:
Turmeric: yana rage kumburi da ciwo
Ginger: yana kawar da radadi da sanyi
Abarba: yana narkar da sinadaran cutar
Cherries: na rage yawan Uric Acid a jiki
✋ TO BAYIN ALLAH!
Kar ku yarda ciwon gabobi ya takura muku!
Ku amfana da wannan ingantaccen maganin gargajiya da izinin Allah!
Domin ƙarin bayani ko odar magani:
📞 +234 906 609 3666
SALIHANNUR MEDICINE HEALTH 🏥
"Lafiya daga asalin halitta, ba tare da illa ba!"
搜索关键词 joint pain relief, arthritis treatment, gout remedy, natural medicine, Salihannur Health, herbal solution, uric acid reduction, ginger turmeric pineapple, traditional Hausa medicine, alternative healthcare优势 Natural ingredients,Relief from pain and swelling,Addresses root cause of gout
展示估值
179321
热度
14739
最新发现时间
2025-07-14 08:00:00
投放天数
210
素材信息
素材类型
素材尺寸
主页ID8289873642118488776
主页名字Saddiqu Aminu Salihannur
产品信息
适用范围
人民币汇率走势
CNY
关注我们

新媒网跨境发布
本站原创内容版权归作者及NMedia共同所有,未经许可,禁止以任何形式转载。